Posts

Showing posts from September, 2024

Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen.

Image
 Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen.   By wasiyya Mar 22, 2024 #Aure #Jarumai #Jarumi #Kannywood #Maza Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen. Fitaccen Jarumin Barkwanci Aminu Ari baba ya samu Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya bisa Sunnah. Jarumi Ari baba shine ya wallafa wannan sanarwa a shafinsa na Facebook inda yake bukatar Addu’ar Yan Uwa Musulmai akan wannan babban abun Alkhairi daya same shi. Post navigation Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman LafiyaMasha Allah; Kyawawan Hotunan Maryam Intete ‘yar gidan ‘Yar Auta (Sabira Gidan Badamasi)  Related Post Kannywood Hotunan Sallah daga Gidan jarumi Mustapah Nabraska tare da kyawawan matan sa biyu da ‘ya’yan sa. wasiyya Apr 14, 2024 Kannywood Kalli Jerin Jaruman Kannywood da Sukayi Mutuwar Fuji’a, A...

Alhamdulillah Wani Mutuma kenan da Yayansa Bakwai 7 Sukayi Saukar Alqur’ani A Garin Zariya kalli Yadda…πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
 Alhamdulillah Wani Mutuma kenan da Yayansa Bakwai 7 Sukayi Saukar Alqur’ani A Garin Zariya kalli Yadda…πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

YADDA ZAKA SAI DATA MAI SAUKI

Yadda zaka sai data mai sauki  dafarko kashiga contact naka kasa *312*4# kadanna kira  https://mubiprince.blogspot.com/2023/10/yadda-ake-fara-soyayya-macce-ko-namiji.html πŸ™‰πŸš—πŸš—πŸš—πŸš—

Yadda ake fara soyayya macce ko namiji

Image
 Yadda ake fara soyayya Home Rumbun Ilimi Yadda Ake Fara Soyayya Da Karamar Yarinya (Kwaila) News Desk April 04, 2023  Hakikanin gaskiya darasin yau da nauyi yake, kuma na ji shi ya min wani gingirin a kaina kamar dutse. To, amma ya na iya, tunda na kuduri aniyar yi, dole ne na sauke nauyi domin amfanuwar mai karatu na shekarar nan da ma wadanda za su karanta bayan shekaru. {tocify} $title={Abubuwa n Dake Ciki} Kafin na ce komai dai: zan so mai karatu ya sani cewa ni ban kasance malamin tsangaya ba wanda ya shahara wurin bada fatawa bangaren soyayya da zaman aure, illa iyaka dai, ni matashi kamar mai tambayar nan. Yau da yardar Allah za mu tattauna ne akan yadda ake farawa ko za ka fara soyayya da karamar yarinya (wacce wasu ke wa kirari da kwaila tsotse ruwan kan gaye). Haka kuma kamar yadda muka saba, ba za mu fara da komai ba sai mun fara da gina jawabin namu daga tushe. Tushe shi ne, wacece karamar yarinya? Kwarai kam za mu fara da bayar da gamsasshiya kuma cik...