Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen.

Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen. By wasiyya Mar 22, 2024 #Aure #Jarumai #Jarumi #Kannywood #Maza Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen. Fitaccen Jarumin Barkwanci Aminu Ari baba ya samu Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya bisa Sunnah. Jarumi Ari baba shine ya wallafa wannan sanarwa a shafinsa na Facebook inda yake bukatar Addu’ar Yan Uwa Musulmai akan wannan babban abun Alkhairi daya same shi. Post navigation Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman LafiyaMasha Allah; Kyawawan Hotunan Maryam Intete ‘yar gidan ‘Yar Auta (Sabira Gidan Badamasi) Related Post Kannywood Hotunan Sallah daga Gidan jarumi Mustapah Nabraska tare da kyawawan matan sa biyu da ‘ya’yan sa. wasiyya Apr 14, 2024 Kannywood Kalli Jerin Jaruman Kannywood da Sukayi Mutuwar Fuji’a, A...